TA QARA YIN AURE ALHALIN TANA DA CIKIN TSOHON MIJIN
*TAMBAYA*❓
:
Malam inada tambaya kanwatane takeda ciki kuma cikin akwance yake sai miji yasaketa tana gama idda sai tayi aure sabida batasan da cikinba Amman cikin yakai wata takwas saidai bai fitoba akwance yake wani lokaci takanji motsi saitace ciyone acikinta sabida batasan cikiba auren farine kuma kwanciyar aure yashiga tsakaninta da Wanda taseke auradin shima baiga cikiba bayan wata ɗaya dayin aure sai ga haifuwa yazo mata agidan mijin sai aka maidata gida antanbayi malamai sunce indai batasan da cikinba kuma shima baisanda shiba to za asake
Daura auren wasu sunce ba aure atsakaninsu har abada to me ye gaskiya ❓
:
*AMSA*👇
:
Gaskiyar magana shine zasu sakeyin aure kuma abinda suka aikata basuda laifi kokadan mutukar bisaga rashin sani sukayi
Annabi s,a,w yana cewa "andaukewa Al'ummata duk abinda suka aikata bisaga kuskure ko mantuwa kokuma abinda akayi musu dole suka aikata"
Abinda ake nufi duk abinda ka aikata bisaga rashin sani wannan ba akamaka dashi al ummar annabi Muhammad ﷺ sune kawai suka samu wannan gata
Kuma shine yarokar mana gashinan akarshan suratul baqara ina nufin karshan amanar rasulu zakuga Yana cewa "ya ubangiji karka kamamu bisaga dukkan abinda muka aikata bisaga mantuwa ko kuskure" kuma wannan addu,ar da kur,ani yabamu labari ahadisin bukari Annabi ﷺ yana cewa "hakika an amsa
Idan akace bazasu sake aure ba to kaga anyi musu hukunci bisaga abinda suka aikata cikin kuskure darashin sani to shin sukenan basa cikin al'ummar annabi muhmmad ﷺ
Zasuyi aure bawani matsala aciki Allah shine masani
JUNAIDU BALA ABDULLAHI
Abu salma
Ku kasance damu cikin wannan group domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
SUBSCRIBE TELEGRAM CHANNEL:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ