KUSKURENA YA YIN DA NAKE SALLAH 06

*KUSKURENA YA YIN DA NAKE*
                *SALLAH*

🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌

*FUTOWA TA 👇*
            *(06)*
        


    
*CINIKAIYA A CIKIN MASALLACI*

  Wannan babin na da alaka da babin baya, dalili akan haka hadisin da yazo daga manzan Allah saw yake cewa :IDAN KUKA GA MAI SIYE DA MAI SIYARWA ACIKIN MASALLACI KUCE KADA ALLAH YA SANYAWA KASUWANCINKA RIBA". 
   Sai dai Jamhurun malamai sun tafi akan cewa wannan za'a dauke sa a matsayin karhanci. 
    Sun kafa dalili akan inganci ciniki acikin masallaci idan aka kulla baya halatta a warware sa. 
  Haka zalika ajiye kayayyakin siyarwa acikin masallaci zai shiga cikin wannan hadisin, sai dai ajiye shi a wajan masallaci kusa da kofa don masu shiga da futa daga masallaci su gan shi, shi yafi cancanta.


*ALLAH SHINE MASANI*

🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌

*MU HADU A FUTOWA TA (07)*

*Rubutawa... ✍️✍️✍️✍️✍️*
             *Dalibi mai neman ilimi Nazifi Yakubu Abubakar*
          *(Abu Rumaisa)*
        🥏08145437040🥏
Post a Comment (0)