Yadda Ake Hadin Dayake Magance Ciwon Nono

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Magance Ciwon Nono


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin shammar 
* Garin hulba
* Ganyen jir-jir
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki tafasa ki tace ruwan ki dunga sha, sha sosai in sha Allah zaki samu zai baje.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)