Yadda Ake Hadin Ruwan Lemun Zaki Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Ruwan Lemun Zaki Don Karin Ni'ima



Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ruwan lemun zaki
* Ruwan kanunfari
* Madara peak 
* Zuma 
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba madara da Zuma ki juya ki dunga sha, hmmmm yana matukar saukar da ni'ima.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
  
*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)