MASU BADA MAGANIN MATA SUKAN BADA KAZA AHAƊA ACI, AMMA WAI KAR ATAUNA QASHI

MASU BADA MAGANIN MATA SUKAN BADA KAZA AHAƊA ACI, AMMA WAI KAR ATAUNA QASHI
:


*TAMBAYA*❓
:
Assalamu alaikum, malam dangane da maganin mata dasuke sha NA Karin ni'ima naji wani anacewa su dafa kaza suci naman amma kada suci kashin wai suyi rami surufe kashin to yamatsayin hakan dakuma yanka Kazan, Allah gafarta malam?
:
*AMSA*👇
:
Wa'alaikumussalam Warahmatullahi Wabarakatuh Wannan kuma karya ne da kuma sabo da salon tsafi babu wani maganin musulunci da akayi masa sharadi irin wannan don haka wannan maganin ko waye yake bayar dashi bai halatta a kar6a ba domin shirka zata iya shiga ciki Allah ya tsare mu.

Allah ne mafi sani.

HUSSAINI HARUNA IBN TAIMIYYA
Abu nabeelah

Ku kasance damu cikin wannan group domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
Ku kasance damu cikin wannan group domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
KU BIYOMU A WHATSAPP👇 
https://wa.me/+2348087788208

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ
Post a Comment (0)