SIRRIN MALLAKAN MIJINKI
Salon Isar Da Sakon Uwar Gida Don Gamsar Da Maigida (1)
Bayanin wadansu wurare don su kasance wani sirri a wurink da za ki rika sarrafa maigida yayin jima’i cikin ruwan sanyi.
Wadannan wurare suna dauke da jijiyoyi wadanda kai tsaye suke aika sako zuwa kwakwalwa cikin kankanen lokaci. Wadannan wurare sun hada da
CIKIN LEBEN KASAN BAKI
Bakin namiji wuri ne da ke saurin aika sako zuwa kwakwalwa, kuma ga namiji yana saurin motsa masa sha’awa. Ba wai na sanar da ke wannan wurin sai kuma ki rika nacewa wajen tsotsar leben mijinki ba, hakan zai sanya ya ji kin gundure shi, lokaci zuwa lokaci za ki rika tsotsar wajen kasan lebe.
A jikin lebe akwai wadansu kananan jijiyoyi wadanda suke motsa sha’awa cikin kankanen lokaci.
Yadda za kiyi: A lokacin da kike son motso da sha’awar mijinki, sai ki tura leben kasan bakin mijinki cikin bakinki, sannan ki rika amfani da tsinin harshenki kina wasa da shi a kan fatar leben mai dauke da tarin kananan jijiyoyi masu isar da sako ga kwakwalwa. Za ki ci gaba da zuwa da dawowa da harshenki, inda hakan zai sanya mijinki ya tafi wata duniya cikin jin dadi. Zai rika jin kamar ana yi masa susa mai dadi a bakinsa ne.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)
Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)
Zauren Macen Kwarai-
. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba; 👇 👇 👇
08162268959,08038902454