SIRRIN MALLAKAN MIJINKI
Salon Isar Da Sakon Ma'aurata Don Gamsar Da Maigida (2)
Bayanin wadansu wurare don su kasance wani sirri a wurink da za ki rika sarrafa maigida yayin jima’i cikin ruwan sanyi.
Wadannan wurare suna dauke da jijiyoyi wadanda kai tsaye suke aika sako zuwa kwakwalwa cikin kankanen lokaci. Wadannan wurare sun hada da.
Gaban Wuya
Yawancin mata ba su da masaniyar cewa wuya na motsa sha’awar namiji, wadanda suka sani kuma sun fi mayar da hankali wajen shafa gefen wuya ne, amma a zahirin gaskiya wurin da ya fi motsa wa namiji sha’awa a wuya shi ne gaban wuyansa daidai saitin makogwaro, domin akwai kororon da ya wuce har zuwa cikin ciki, kuma wannan kororon yana dauke da jijiyoyin kanana da kai tsaye suke tura sako ga kwakwalwa, sannan suna taka muhimmiyar rawa wajen motsa sha’awar namiji.
Wani masanin magani dan kasar China mai suna Mantak Chia, ya bayyana makogwaro yana dauke da jijiyoyin da suke da kusanci da gabobin sha’awa.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)
Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)
Zauren Macen Kwarai
. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba; 👇 👇 👇
08162268959,08038902454