SIRRIN MALLAKAN MIJINKI
Salon Isar Da Sakon Ma'aurata Don Gamsar Da Maigida (3)
Bayanin wadansu wurare don su kasance wani sirri a wurinki da za ki rika sarrafa maigida yayin jima’i cikin ruwan sanyi.
Wadannan wurare suna dauke da jijiyoyi wadanda kai tsaye suke aika sako zuwa kwakwalwa cikin kankanen lokaci. Wadannan wurare sun hada da.
CIBIYA
Cibiya wani wuri ne na matattarar sha’awar dan Adam, amma mata ba su cika mayar da hankali wajen amfani da ita wajen sosa ran mijinsu ba.
Yadda za ki yi: A wannan lokacin ma za ki kwantar da mijinki a kan matashin kai, kansa ya kalli sama, sannan ki yi amfani da yatsunki wajen sosa masa cibiya, ko ki rika zagaya shatin cibiyar da yatsunki.
Wani salo da za ki yi amfani da shi ne, amfani da harshenki wajen lashe cibiyar, sannan idan mijinki yana da kwarin cibiya, zaki iya zuba yawunki a cikin sannan ki rika kada harshenki a ciki, zaki ga yadda zai rika numfarfashi da gurnani. Idan kin jika cibiyarsa da yawunki, zaki rika hurawa, iskar da za ta sauka a cibiyar za ta sa sha’awar mijinki ta motsa.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)
Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)
Zauren Macen Kwarai
. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba; 👇 👇 👇
08162268959,08038902454