FA'IDOJIN TSARKI DA RUWAN ZAFI

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI




Wasu Daga Cikin Fa'idodin Tsarki Da Ruwan Zafi


Gasu kamar haka;

* Yana kawar da dattin gaban mace.

* Yana sa dumin gaban mace wanda yake gamsar da maigida.

* Yana wanzar da ni'ima.

* Yana kashe kwayoyin cuta.

* Yana rage warin gaban mace.



Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)