HAƊIN ƘARIN NI'IMA DA GAMSAR DA MAIGIDA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'ima Da Gamsar Da Maigida_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ruwan tuffa
* Garin dabino
* Garin aya
* Madara peak
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadi ki hadasu wuri daya ki gauraya ki zuba madara peak ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)