HAƊIN NONON RAƘUMI DOMIN ƘARIN NI'IMA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Nonon Rakumi Don Karin Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Nonon rakumi
* Garin citta
* Garin dabino
* Garin ridi
* Garin kimba
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a cikin nonon rakumin ki juya sai ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)