HAƊIN NISHAƊIN MA'AURATA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Nishadin Ma'aurata_*



Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Garin kamshi
* Garin dabino
* Abarba 
* Gwanda
* Kankana
* Ayaba
* Zuma
* Madara peak
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki markada ki zuba Zuma da madara ku dunga sha.




Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)