HAƊIN DA KE KAWAR DA BUSHEWAR GABAN MACE

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Dayake Kawar Da Bushewan Gaban Mace_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Man ridi
* Ruwan dumi
* Man hulba
* Man albabunaj
*Bayani;* Zaki samu man ridi original sai ki zuba a cikin ruwan dumi ki zauna a cikin ruwan na minti goma bayan kin fita daga cikin ruwan sai ki Kawo man hulba da man albabunaj sai ki hadesu guri daya ki gauraya sai ki dunga matsi da shi, hmmmm yana sa gaban mace danshi yadda mai gida zai samu gamsuwa. 


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)