HAƊIN GYARAN GABAN MACE BAYAN AL'ADA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Dayake Gyara Gaban Mace Bayan Jinin Al'Adah_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin bagaruwa
* Garin hulba
* Garin ganyen magarya
* Gishiri kadan 
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki tafasa ki tace ruwan ki dunga sha kina zama a cikin ruwan na minti goma.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)