HAƊIN DA KE TASO DA SHA'AWA BAYAN YA DAKUSHE

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Dayake Taso Da Sha'awan Mace Bayan Ya Dakushe_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin habbatus sauda
* Garin yansun
* Man yansun
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki dunga sha, in sha Allah zaki ga canji.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)