SHIMFIƊAR
MATAR AURE
____
🧕🏻
3.
Shimfiɗar matar aure ga zamantakewa ta auratayya a yau da gobe ta haɗo da dukkan su, domin itace juriyar a gidan aure:
Domin ita matar aure kokari take a kullum ta shimfiɗa kyakykyawar mu'amala da alaƙa mai kyau tsakanin ta da mijin auren ta :
Dan ta shimfiɗa farin ciki a zuciyar mijin ta, da gamsarwa a zahiri da baɗini; kada dai ta kasa, kada ta fasa, kada ta sauya, kada tayi sanya, kada tayi sake; da ba gudu ba ja da baya sai ta mallaki zuciyar sa da salaha; " Ai wadda ta nace, ita ce take samu"
Ya yabe ta, ya zaɓe ta ya zamo baya jure nisantar ta:
Da idan kinga miji na tafiya ya jima bai damu ba !?
Laifin ki ne ke mace, da baki iya waɗan da wannan ba !
Shan tafasashshen:
'Yayan dalbejiya da dabino :
Dakakken masoro, dabino da kananan namijin goro:
Dakakken' karan bagaruwa daya tak, da dabino da black currant
Thyme, da zumar asali
Busashshen lawashin albasa, thyme da aswakin zaƙi
Minannas, kanufari da dakakken dabino.
Dukkan su waɗan nan sai kin gwada ne za a ji da ga bakin ki.
Amma sai kika lalace a siyen suppliment, na turawa, na tsarki da na matsi !? Zaki ƙare kuwa a asibiti.
👌🏼 Abin nufi dai, Sosai muke ƙarfafa kyakkyawar mu'amala ga auratayya dan mazaje su dena neman mata, matayen kuma su zamto nagatattu masu juriya, har a haifo mana mutanen kirki masu wanzar da dokokin Allah a bayan ƙasa.
🛡️
Health Talk 4 Both
+2349077562389
Edited on: 20/9/20