HAƊIN GANYEN MAGARYA DON MAGANCE ƘAIƘAYIN GABA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Ganyen Magarya Don Magance Kaikayin Gaban Mace_*




Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ganyen magarya
* Makuba
* Garin hulba 
* Gishiri kadan 
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki tafasa ki tace tuwan ki dunga zama a cikin ruwan da dan dumi na kamar minti goma.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)