HAƊIN GARIN BUSASSHEN MANGWARO DON ƘARIN NI'IMA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Garin Bushashen Mangoro Don Karin Ni'ima_* 


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin bushashen mangoro
* Garin kanunfari
* Garin aya
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya sai ki dunga diba kina sha da madara peak, hmmmm yar uwa yana karin ni'ima.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)