HAƊIN GARIN MURNA DON MAGANCE BUSHEWAR GABA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Garin Kurna Don Maganace Bushewan Gaban Mace_*



 Zaki samu kayan hadi kamar haka;
* Garin kurna
* Garin aya 
* Garin dabino
* Garin habbatus sauda
* Madarar shanu
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin Sai ki hadasu guri daya ki gauraya ki dunga sha da madarar shanu.

 Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)