HAƊIN DA KE MOTSA SHA'AWA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Dake Motsa Sha'awa_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Kan baure
* Sassaken baure 
* Garin kanunfari
* Sassaken gamji
* Zuma
* Kaucin rumhu
* Garin mazarkwaila
*Bayani;* Zaki samu kayan hadin ki tafasa banda garin kanunfari da zuma da mazarkwaila sai ki tace sai ki maida ruwan kan wuta sai ki kawo garin kanunfari da mazarkwaila ki zuba ki kara dafawa sai ki tace ki zuba zuma ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)