HAƊIN TSUMIN SASSAƘEN ƁAURE

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*




*_Yadda Ake Hadin Tsumin Sassaken Baure_*



Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Sassaken baure
* Garin mazarkwaila
* Garin kanunfari
* Garin minannas
* Garin citta
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu Sassaken baure ki tafasa da Dan ruwa mai yawa idan ya tafasa sai ki sauke ki tace sai ki maida ruwan Sassaken bauren a wuta sai ki zuba garin kanunfari da garin minannas da garin mazarkwaila da garin citta da Zuma sai ki kara tafasawa idan ya tafasa sai ki sauke ki tace ruwan ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)