KUSKURENA YA YIN DA NAKE ALWALA 15

*KUSKURENA YA YIN DA NAKE*
                *ALWALA*

🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

*FUTOWA TA 👇*
           *(15)*




*YIN TSARKI DA ABUN CI KO ABU MAI DARAJA*

     Hani ya gudana akan haka cikin hadisin Abdullahi bn Mas'ud yake cewa manzan Allah (saw) yana cewa "Mai kira daga cikin aljanu yazo wajena sai na tafi tare dashi naje na karanta musu Alqur'ani, sai muka tafi tare da manzan Allah saw ya nuna min sawunsu da sawun inda suka hura wuta, sai suka tambayeni guzuri? Sai yace musu duk kan wani qashi da kuka ambaci sunan Allah zai zama nama a hannunku, duk kanin wani kashin dabbobi zai zama abincin dabbobinku, sai manzan Allah saw yace to kada kuyi tsarki da su domin su abincin "yan uwanku ne "Muslim ne ya rawaito shi. Za'a fahimta cikin wannan hadisin haramcin yin tsarki da abinci ko abu mai daraja.


🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

*MU HADU A FUTOWA TA 16*

*Rubutawa... ✍️✍️✍️✍️✍️*
         *Dalibi mai neman ilimi. Nazifi Yakubu Abubakar*
          *(Abu Rumaisa)*
        🥏08145437040🥏
Post a Comment (0)