KUSKURENA YA YIN DA NAKE SALLAH 15

*KUSKURENA YA YIN DA NAKE*
                *SALLAH*

🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌

*FUTUWA TA 👇*
           *(15)*

  *TSAWAITA MANARAR MASALLACI DA KAWATA TA*

  Aikata hakan yana daga cikin al'amura da basu guda na ba a aikin magaba ta, sai dai yanzu wasu daga cikin musulmai suna da muwa da kaiwa maqura wajan tsawaita shi, babu ko konto wasu suna aikata hakan ne domin daga kalmar Allah, da baiyana masallaci, sai dai aikata hakan ya sabawa manhajin magaba ta na kwarai, barinsa shi yafi, kamar yadda ciyar da musulmai shi akafi tsananin buqata da ayi. kamar yadda Dr. Fu'ad mukhaimir yake fada cikin littafin sa *"مستفاد من السنة والبدعة"*

*ALLAH SHINE MASANI*

🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌

*MU HADU A FUTOWA TA (16)*

*Rubutawa... ✍️✍️✍️✍️✍️*
             *Dalibi mai neman ilimi Nazifi Yakubu Abubakar*
          *(Abu Rumaisa)*
        🥏08145437040🥏

Post a Comment (0)