SHIMFIƊAR MATAR AURE 02

SHIMFIƊAR
MATAR AURE
       ____
        πŸ§•πŸ»


 2. 
ShimfiΙ—ar da zuciya ga kyakykyawar aniya ta ayyana yanayin nishaΙ—i ya sauka a fuska; cikin farin ciki da bakin ciki shine nagarta:

Wanda shine salahar matar aure da zai Ζ™arfafa mata zamtowa matar da ba a son koh kusa a nisanta balantana a Ι—auke ido daga gareta, domin:

Tana kula sosai da gaΙ“oΙ“i da sassan jikinta da ke matukar daukar hankalin mijin ta da marari, koh da kuwa yana Ι“ata mata rai ne da:

- Ga nuna fifikon kishiyar ta akan ta, son Allah yafi son kowa ! 

- Neman wasu matan a waje, sai ki jajirce kada suyi galaba ! 

- Chatting da 'yan matan media, da a wannan zamanin wallahi gwanda wata kishiyar da wayar hannu ga maza-da suka maida chatting dare da rana, da ba su da lokacin kowa sai na waya ! 

Amma:
" Ga akasarin maza, kirji da mazaunai na yawan Ι—auke hankalin su da marari ; domin a zahiri sune ababen da ba su da su, sai kuma a baΙ—ini Ζ™asan ki shine mutuncin ki "

Wanne tanadin ne zaki kika yiwa kanki dan kiyi reserving din su, har kada haife haife da shekaru su kaΙ—ar dasu !?

1. Sirrin da zaki rike shine, ki wadata kanki da cin su - bakya cin shinkafa sai kin yayyanka tattasai albasa timatir da salad oh daya daga ciki; da kuma markada ganyen mu na zogale, alayahu, tafasa, sanga-sanga, bagaruwa, zaΖ™i, shuwaka, ganyen dankali, ganyen, da sauran ganye masu tarihin amfani da basu da ba matsala. Sannan ki kimanta a matsakaicin cup daya, ki gyara ki tsabtace, kada kiyi jiΖ™o koh ki ajiye saura ! 

2. Haka su ma 'ya'yan itace na marmari irin su tuffa, inibi, fiya. Da sauran ire iren masu yawan ruwa kamar lemo kankana cucumber yellow mellon gwanda, gwandar masar abarba. KibhaΙ—o da tsarabar kauye su gawasa, kaiwa, tsada, loda, Ζ™wami -' yayan kuka, magarya, da sauran ire iren su:

3. Da kuma su dangin nuts; aya, gyaΙ—a, ridi, kwakwa, da suran su. Dukkan gurbin wadan nan uku; sosai suke ciccike maki hips, mazaunai, kirji, da buΙ—uwar da haife haife ke sabbba maki.

Da a jimlace zasu saukar da ni'ima da softness na fata da gashin kai, sannan su yi *acting as anti - aging* da sam ba kya saurin tsufa, idan dai ba kin sanyawa kanki damuwa ba.

πŸ‘ŒπŸΌKu biyo bayan post na biyu a series din.

                 πŸ›‘️
Health Talk 4 Both
+2349077562389
Edited on: 20/9/20
Post a Comment (0)