Yadda Ake Hadin Bunkasashiyar Mace Don Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI* 



Yadda Ake Hadin Bunkasashiyar Mace Don Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ruwan kokumba
* Ruwan kankana
* Garin kanunfari
* Garin dabino
* Madarar shanu
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu ruwan kokumbanki sai ki hada da ruwan kankanarki ki kawo garin kanunfari da na dabino mai kyau sai ki zuba akan ruwan ki kuma zuba zuma da madara ki juya idan ya hade sai ki dunga sha, hmmmm yar uwa zaki sha mamaki.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)