Yadda Ake Hadin Garin Saiwar Magarya Don Karin Ni'ima Da Nishadantar Da Maigida

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Garin Saiwar Magarya Don Karin Ni'ima Da Nishadantar Da Maigida



Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin saiwar magarya
* Garin ridi
* Garin aya
* Madara ta gari
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki dunga diba kina sha da madara peak, in sha Allah zaki ga canji.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)