Yadda Ake Hadin Dayake Karawa Mace Sha'awa

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Karawa Mace Sha'awa


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Danyen inabi
* Garin ridi
* Nonon rakumi
*Bayani;* Zaki samu inabinki sai ki cire kwallon ki zuba a cikin Nonon rakumi sai ki kawo garin ki zuba a cikin nonon rakumin ki markada ki dunga sha, hmmmm yana kara sha'awa.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)