Yadda Ake Hadin Garin Cikwi Don Cikowar Nono Wanda Ya Zube

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Garin Cikwi Don Cikowar Nono Wanda Ya Zube




Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin cikwi
* Garin alkama
* Garin aya
* Garin hulba
* Madarar shanu
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki dunga dama kunu da shi kina sha, kuma kina iya zuba zuba ko sugar.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)