Yadda Ake Hadin Dayake Magance Saurin Kawowa

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Dayake Magance Saurin Kawowa




Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin namijin goro
* Garin kanunfari
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki dunga zubawa a madara ki na sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)