Yadda Ake Hadin Ruwan Abarba Don Nishadantar Maigida

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Ruwan Abarba Don Nishadantar Maigida

Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Abarba
* Garin kanunfari
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu abarbanki mai kyau sai ki bare bawon markada ki zuba garin kanunfari sai ki juya sai ki zuba madara sai ki dunga sha tundaga rana har dare.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)