Yadda Zakiyi Hadin Tsumi Mai Saurin Saukar Da Ni'ima Da Kuma Kara Ciko Da Nono

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Zakiyi Hadin Tsumi Mai Saurin Saukar Da Ni'ima Da Kuma Kara Ciko Da Nono



Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ruwan danyen zogale
* Ruwan ugu
* Ruwan kukumba
* Ruwan aya
* Zuma
* Madara Gari
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hade guri daya ki gauraya sai ki sa a kankara ko a frige in yayi sanyi ki dunga sha, hmmm yar uwa zaki sha mamaki da ni'ima.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)