ILLAR BARA, MAULA, ROKO, BANBAƊANCI, TUMASANCI 3

ILLAR BARA, MAULA, ROKO, BANBAƊANCI, TUMASANCI 3 

Gabatarwar; Sheikh Albaniy Zaria (Rahimahullah)

 •••═══ ༻✿༺═══ •••



Date: Safiyar Asabar 24 ga Watan Shawwal 1434A.H dai dai da 31st August, 2013.

 
Venue: Daarul Hadeethis Salafiyyah Zaria

 
Muhimman abubuwan da Malam ya tattauna;
 
1. KarΙ“ar Sadakar masu Wadata.

2. Mutum Uku (3) da ya halasta suyi roΖ™o!

3. Sanao'i ga masu Da'awah!

4. Tarihin Almajiranci a Najeriya.

5. SadaΖ™a ga Ahlul Baiti.

6. Shawarwari ga Ζ³an Kasuwa

7. Cin Bashin Banki.

8. Mata masu Sana'a.

9. Mother Khadija RA: Trading System.

10. Neman Ilimin Kasuwanci.

11. Me ke jawo GOBARAR KASUWA?

12. Wajibin mai Neman KuΙ—i!

13. Kurakuran dake cikin Kasuwanci.

14. Tsadan Kaya.

15. Ramadan Bonanza.

16. Labarin Mai Saida Goro a Kano.

17. Shawarwari ga Matasa.

18. Wa ya taimaki Albaniy?

19. Shawarwari kan Kasuwanci.

20. Bayanai kan Albaniy Science International Academy Zaria


 •••═══ ༻✿༺═══ •••
 *Download Audio* πŸ‘‡
https://t.me/AnnasihaTvChannel/11258
Post a Comment (0)