Wasu Daga Cikin Hanyoyin Da Zaki Kare Kanki Daga Kamuwa Da Tusar Gaba

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI


Wasu Daga Cikin Hanyoyin Da Zaki Kare Kanki Daga Kamuwa Da Tusar Gaba



* Sa dan pant busasshe.
 
* Ki rage zama ba karamin wando.

* Amfani da ganyen magarya bayan jinin al'ada.

* Wanke gaba da ruwan dumi bayan jima'i.

* Rage yawan sa yatsa a cikin farji.


Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: Abu Imam (Auwal)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal)
  
Zauren Macen Kwarai

Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba; 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)