Friday Messages 055

*KUKAN KURCIYA:*

Duk wanda ya baiwa duniya rayuwar shi a karshe ita babu abun da za ta bashi face dan fili kankani inda za a rufe shi idan ya mutu.

Amma duk wanda ya baiwa Allah Ta'ala rayuwar shi da sannu Allah Ta'ala Zai bashi Aljanna wanda fadinta ya kai Sammai da kasa.

Allah Ta'ala muke roko Ya yarda da mu, kuma Ya sanya muna cikin 'yan Aljanna a ranar alkiyama.
Ameen
Barkan da safiya

Post a Comment (0)