FASSARAR WAKAR JEETE HAIN CHAL

Fassarar Wakar Jeete Hain Chal

Sunan Waka: Jeete Hain Chal

Sunan Fim: Neerja

Shekarar Fita: 2016

Sauti: Vishal Khurana

Rubutawa: Prasoon Joshi

Kamfani: T-Series

Mawakiya: Kavita Seth

Mai Fassara: Haiman Khan Raees

* Om Tryambakam Yajamahe

Muna Bauta Ne Ga Ubangiji Mai Ido Uku (Shiva)

* Sugandhim Pushti Vardhanam

Shi Ne Mai Kamshi Kuma Wanda Yake Ciyar Da Dukkan Halittu

* Urvarukamiva Bandhanan

Muna Fatar Ya Tsananta Alakar Mu Da Wannan Rayuwar Duniyar Kamar Yadda Kwakwamba Yake Tsakanin Sa Da Tushen Sa

* Mrityor Mukshi Yamaaamrtaat

Muna Fatar Ya Cece Mu Daga Mutuwa Domin Rayuwa Mai Dorewa

* Kehta Yeh Pal, Khud Se Nikal

Wannan Lokacin na Cewa, Bar Matsayin Da Kike A Ciki

* Jeete Hain Chal (x3)

Muje Mu Fara Rayuwa (x3)

* Gham Musafir Tha Jaane De

Bakin ciki Tamkar Fasinja ne, Manta Da Shi

* Dhoop Aangan Mein Aane De

Bari Hasken Rana Ya shigo Farfajiyar Gidan Ki

* Jeete Hain Chal (x3)

Muje Mu Fara Rayuwa (x3)

* Talvon Ke Neeche Hai Thandi Si Ek Dharti

A Kasan Takalmin Ki Sassanyar KASA (DUNIYA) Take

* Kehti Hai Aaja Daudenge

Tana Gayyatar Ki Da Kiyi Gudu a Kanta

* Yaadon Ke Bakson Mein Zinda Si Khushboo Hai

A cikin Kwalayen Tunanuka, Akwai Wani Kamshi da yake a Raye

* Kehti Hai Sab Peechhe Chhodenge

Yana Cewa Zamu Bar Komai a baya

* Ungliyon Se Kal Ki Ret Behne De

Bar Yashin Jiya Ya Wuce  Ta Tsakanin Yatsun Ki

* Aaj Aur Abhi Mein Khud Ko Rehne De

Ki Maida Hankalin Ki akan Yau Kuma  Yanzun

* Kehta Yeh Pal, Khud Se Nikal

Wannan Lokacin na Cewa, Bar Matsayin Da Kike A Ciki

* Jeete Hain Chal (x3)

Muje Mu Fara Rayuwa (x3)

* Ek Tukda Haseen Chakh Le

Ki Dandana Kyakkyawan Kadan

* Ek Dali Zindagi Rakh Le

Ki Ajiye Dawar Rayuwa Kawai a tare da ke

* Jeete Hain Chal (x3)

Muje Mu Fara Rayuwa (x3)

* Hichki Ruk Jaane De

Bari Shakuwar Nan Ta Tsaya

* Siski Tham Jaane De

Bari Duk Wani Sheshekar Kuka Ya Tsagaita

* Iss Pal Ki Ye Guzaarish Hai

Wannan shi ne Marmarin Wannan Lokacin

* Marna Kyun Jee Le Na

Me Yasa Zaki Mutu? Rayu Mana

* Boondon Ko Pee Le Na

Sha Wadannan Digonnin

* Tere Hi Sapnon Ki Baarish Hai

Domin sun zo ne daga Ruwan saman Mafarkan ki

* Paaniyon Ko Raste Tu Banaane De

Bari Ruwan Ya Samarwa Kansa Hanya

* Roshni Ke Peechhe Khud Ko Jaane De

Kawai Kibi Hasken Ranar

* Kehta Yeh Pal, Khud Se Nikal

Wannan Lokacin na Cewa, Bar Matsayin Da Kike A Ciki

* Jeete Hain Chal (x3)

Muje Mu Fara Rayuwa (x3)

* Om Tryambakam Yajamahe

Muna Bauta Ne Ga Ubangiji Mai Ido Uku (Shiva)

* Sugandhim Pushti Vardhanam

Shi Ne Mai Kamshi Kuma Wanda Yake Ciyar Da Dukkan Halittu

* Urvarukamiva Bandhanan

Muna Fatar Ya Tsananta Alakar Mu Da Wannan Rayuwar Duniyar Kamar Yadda Kwakwamba Yake Tsakanin Sa Da Tushen Sa

* Mrityor Mukshi Yamaaamrtaat

Muna Fatar Ya Cece Mu Daga Mutuwa Domin Rayuwa Mai Dorewa

* Urvarukamiva Bandhanan

Muna Fatar Ya Tsananta Alakar Mu Da Wannan Rayuwar Duniyar Kamar Yadda Kwakwamba Yake Tsakanin Sa Da Tushen Sa

* Mrityor Mukshi Yamaaamrtaat

Muna Fatar Ya Cece Mu Daga Mutuwa Domin Rayuwa Mai Dorewa

* Kehta Yeh Pal, Khud Se Nikal

Wannan Lokacin na Cewa, Bar Matsayin Da Kike A Ciki

* Jeete Hain Chal (x3)

Muje Mu Fara Rayuwa (x3)

© Haiman Khan Raees
@HaimanRaees
08185819176
Haimanraees@gmail.com

Post a Comment (0)