FASSARAR KALAMAN FIM DIN YEH JAWAANI HAI DEEWANI

Fassarar Kalaman Fim Din
Yeh Jawaani Hai Deewani

Shekarar Fita- 2013

1

Main udna chahta hoon, daudna chahta hoon, girna bhi chahta hoon ... bus rukna nahi chahta

Ina So in Tashi Sama, Ina So Inyi Gudu, Har ma Fadi ina so inyi... Tsayawa Ce kawai bana so Inyi

(Ranbir Kapoor)

2

22 tak padhai, 25 pe naukri, 26 pe chokri, 30 pe bachche, 60 pe retirement ... aur phir maut ka intezaar ... dhat aaisi ghisi piti life thodi jeena chahta hoon

Kayi ta Karatu har ka kai Shekaru 22, Yin aiki a shekara 25, Samun Mace A 26, Yara a Shekara ta 30, Kayi Riyataya Kana Dan Shekaru 60...Sannan ka Jira Mutuwa... Wa zai so yayi irin Wannan Tsatsamar Rayuwar?

(Ranbir Kapoor)

3

Tumhari smile kitni dangerous hai pata hai? ... mere paas dil hota na, teri smile pe pakka aa jaata

Kin San Irin Hadarin Da Murmushin Ki Yake Dashi Kuwa?... Da Ina da Zuciya, To da Tabbas Zan Iya Rasa ta akan Murmushin Ki

(Ranbir Kapoor)

4

Mujhe tumse pyar ho jayega ... phir se

Zan Sake Fadawa Cikin Soyayyar Ka

(Deepika Padukone)

5

Tum pehle bhi itni khoobsurat thi ... yah waqt ne kiya koi haseen sitam?

Shin Dama Can Kina Da kyau haka... Ko kuma dai Lokaci ne Yayi Rashin Adalci?

(Ranbir Kapoor)

6

Tumhare jaisi ladkiyan flirting ke liye nahi ... ishq ke liye bani hai

'Yan Mata irin ki ba an Haliccesu Bane domin a dinga Yi Musu Shakiyanci... An Haliccesu ne domin a so su.

(Ranbir Kapoor)

7

Yaadein mithai ke dibbe ki tarah hoti hai ... ek baar khula toh sirf ek tukda nahi kha paoge

Tunanuka Tamkar Kwalin Kayan Zaki Suke... Aduk Sanda Suka Bude to Ba zaka iya cin Daya ba kawai

(Deepika Padukone)

8

Ishq meri sehat ke liye achcha nahi hai

So Bashi Da Amfani ga Zuciya ta

9

Badtameezi ek bimaari hai ... aaisi bimaari joh dheere dheere waqt ke saath budhape mein badal jaati hai ... main kehta hoon jab tak budhapa nahi aata ... todhi badtameezi hi kar lete hai

Munanan Dabi'u Tamkar Cuta ce... Cutar Da a hankali take komawa Tsufa... Amma abinda nake cewa shi ne Kafin Tsufa yazo... Mu Danyi Munanan Dabi'u

(Ranbir Kapoor)

Husn ka mazaak na uda ... kahin husn ke haathon tera mazaak na ban jaaye ... manchala hai, khoobsurat hai, magar ladka hai tu ... tujhe ladkon aur mardon mein fark kaun samjhaye

Kada Ka Dauki Kyau Abin Dariya... Ina Fatar Kada Ka Sha Wahala a Hannun Kyawu... Kana Da 'Yantaccen Ruhi, Kana Kuma Da kyau, Amma har yanzu kai yaro ne... Wanene zai iya saka ka fahimci Banbancin dake tsakanin Yaro Da Mutun.

(Madhuri Dixit)

11

Yeh nigahen nashtar, yeh honth kausar ... meri aagosh mein hosh bhi behosh hoga ... ab bhi waqt hai nikal lo bhailog ... nahi toh kal subah afsoos hoga

Wadannan Idanuwan Tamkar Wuka Suke, Wadannan Labban Kamar Kogi Suke... A cikin Runguma ta hatta Kafofin tabi ma suna iya rasa hankalin su... Kuna da Lokacin tafiya Yanzu Abokai... In kuma ba haka ba, to zakuyi da na sani a Safiyar Gobe.

(Ranbir Kapoor)

@HaimanRaees
08185819176
Haimanraees@gmail.com

Post a Comment (0)