Fassarar Kalaman Fim Din Biwi No. 1

Fassarar Kalaman Fim Din Biwi No. 1

Shekarar Fita - 1999

1

 Premika banna bahut aasan hai ... biwi banna utna hi mushkil hai

Zama Masoyiya abu ne mai sauki... Amma zama MATA abu ne mai matukar wahala

  Karisma Kapoor

2
 Nasha chahe kitna hi zyada kyun na ho ... ek din utarta zaroor hai

Iya Buguwar da mutum yayi... Watarana dole zai Gyagije


Tabu

3

 Patni har cheez ka batwara bardaash kar sakti hai ... lekin apne pati ka nahi

 Mace zata iya Hakurin yin bani in baka da komai... Amma banda mijinta

Karisma Kapoor

Haiman Khan Raees
@HaimanRaees
08185819176
Haimanraees@gmail.com

Post a Comment (0)