Fassarar Wakar Hasi Bangaye

Fassarar Wakar Hasi

Sunan Waka: Hasi (Female)

Sunan Fim: Hamari Adhuri Kahani

Shekarar Fita: 2015

Sauti: Ami Mishra

Rubutawa: Kunaal Vermaa

Kamfani: Sony Music

Mawakiya: Shreya Ghoshal

Mai Fassara: Haiman Khan Raees

Haan… Aa… Haan… Aaa… O...

* Main Jaan Ye Vaar Doon, Har Jeet Bhi Haar Doon

Zan iya Bada Rayuwa ta, Zan iya Rasa Duk abinda na Mallaka

* Keemat Ho Koi Tujhe, Beinteha Pyaar Doon

Ko Menene Zai Faru, Zan So Ka Ba tare da Iyakancewa ba

* Saari Hadein Maine Meri, Ab Maine Tod Di

Na Wuce Duk Wata Iyaka Ta

* Dekar Mujhe Pata, Aawargi Ban Gaye

Bayan Ka Bani Adireshin Gaskiya, sai Ka zamo Sanadiyyar Gantali (Bulayi/Tihu/Bilinbituwa) na

* Haan Hasi Ban Gaye, Haan Nami Ban Gaye

Kwarai Ka zama Murmushi Na, Kwarai ka zama Hawaye na

* Tum Mere Aasmaan, Meri Zameen Ban Gaye

Ka zama Sararin Samaniya Ta, Ka Zama Duniya ta

Ae… O… Aaa… O... Aaa...

* Kya Khoob Rab Ne Kiya, Bin Maange Itna Diya

Wannan Wane Irin Karamci ne Ubangiji Yake Nunawa haka? Ba tare da na roka ba, YA bani abubuwa masu yawa

* Warna Hai Milta Kahaan, Hum Kaafiron Ko Khuda

In ba don haka ba, Irina wadanda basu yarda akwai ubangiji ba, basa samun damar haduwa da ubangijin

* Hasratein Ab Meri, Tumse Hai Ja Mili

Muradaina Sun tafi sun iske naka

* Tum Dua Ab Meri, Aakhri Ban Gaye

Kaine Addu'a ta ta karshe

* Haan Hasi Ban Gaye, Haan Nami Ban Gaye

Kwarai Ka zama Murmushi Na, Kwarai ka zama Hawaye na

* Tum Mere Aasmaan, Meri Zameen Ban Gaye

Ka zama Sararin Samaniya Ta, Ka Zama Duniya ta

Ae… O… Ooo... Aaa...
Haan… Aa… Haan… Aaa… O...

©
Haiman Khan Raees
@HaimanRaees
08185819176
Infohaiman999@gmail.com

Masu satar fasaha ta kare muku

Post a Comment (0)