FASSARAR WAKAR SELFIE LELERE

Fassarar Wakar Selfie Le Le Re

Sunan Waka: Selfie Le Le Re

Sunan Fim: Bajrangi Bhaijaan

Shekarar Fita: 2015

Sauti: Pritam

Rubutawa: Mayur Puri

Kamfani: T-Series

Mawaka: Vishal Dadlani, Nakash Aziz Da Pritam

Mai Fassara: Haiman Khan Raees

* Jai Jai Bajrangbali, Tod De Dushman Ki Nali (x2)

Jinjina ga ubangiji Hanuman! (Mai) Tsinka Jijiyar Makiya (x2)

* Hey... Dha Tuna Tuna Baaje Danka, London Ho Ya Lanka, Goonje Re Chaaron Ore (x2)

Ku kada Kararrawa aji ta daga nan har Landan ko Sirilanka, tayi kara a kowace Kusurwa

* Aap Ki Rahe Anukampa, Na Darr Na Hi Shanka, Nachenge Hum Chor

Muna fatar Tausayawar ka ta kasance tare da mu ha abada, babu tsoro ko Shakka, zamu cashe babu tsayawa

* Jogi Chalaye Koi Jantar, Khilega Tera Antar, Tu Aaja Guru Mantar Ye Le Le Re

Muna fatar Tsarkakakken Mutumin nan yayi tsafin sa, ta yadda za ka yi FURE daga ciki, ka zo ka karbi Matsayin ka

* Ae Le Le, Ae Le, Ae Le, Ae Le Le, Le Le Re (x4)

Karbi! Karbi!! Karbi!!! Karbi!!!!

* Apna Paraya Jo Mile Jhapki Le Le Re

Duk Wanda ka hadu da shi, Sananne ko bako, kawai ka Rungume shi/ta

* Ae Le Le, Ae Le, Ae Le, Ae Le Le, Le Le Re (x4)

Karbi! Karbi!! Karbi!!! Karbi!!!!

* Masti Ki Tanki Mein Tanik Dupki Le Le Re

Dan yi tsome mana a cikin wannan ruwan me cike da Murna

* Ae Le Le, Ae Le, Ae Le, Ae Le Le, Le Le Re (x4)

Karbi! Karbi!! Karbi!!! Karbi!!!!

* Chal Beta Selfie Le Le Re

ZO Maza Mu Dauki Selfie

Ae Ae Ae Ae Ae...

Chal Beta Selfie Le Le Re (x2)

ZO maza muyi Selfie

* Tu Meri Nautanki, Tu Hi Cinema, Tu Mere Saath Gar Ho, O…

Kai ne Dirama ta, kaine Sinima ta lokacin da kake tare da ni

* Tu Hi Kamaayi Meri, Aur Tu Hi Beema, Tu Mere Saath Gar Ho O…

Kai ne Samu na, kaine Inshora na lokacin da kake tare da ni

* Rokegi Phir Kya Mujhe Koi Seema, Tu Mere Saath Gar Ho O O Rama Rama

Babu wata Madakata da zata iya tare ni lokacin da kake tare da ni, jinjina ga ubangiji Ram

* Tu Meri Nautanki, Tu Hi Cinema, Tu Mere Saath Gar Ho, O…

Kai ne Dirama ta, kaine Sinima ta lokacin da kake tare da ni

* Tu Mere Saath Gar Ho Le, Magan Mann Bole, Machak Ke Hichkole Tu Le Le Re

Idan har zaka raka ni, to Zuciya ta zatayi Waka jiki na kuma zaiyi rawa

* Ae Le Le, Ae Le, Ae Le, Ae Le Le, Le Le Re (x4)

Karbi! Karbi!! Karbi!!! Karbi!!!!

* Apna Paraya Jo Mile Jhapki Le Le Re

Duk Wanda ka hadu da shi, Sananne ko bako, kawai ka Rungume shi/ta

* Ae Le Le, Ae Le, Ae Le, Ae Le Le, Le Le Re (x4)

Karbi! Karbi!! Karbi!!! Karbi!!!!

* Masti Ki Tanki Mein Tanik Dupki Le Le Re

Dan yi tsome mana a cikin wannan ruwan me cike da Murna

* Ae Le Le, Ae Le, Ae Le, Ae Le Le, Le Le Re (x4)

Karbi! Karbi!! Karbi!!! Karbi!!!!

* Chal Beta Selfie Le Le Re

ZO Maza Mu Dauki Selfie

* Banda Main Seedha Saada, Na Tera Na Teen Main

Nifa mutum ne mai saukin kai da tausayi, bani da komai

* Mere Jaisa Na Hoga, Chand Pe Na Cheen Mein

Babu wani mutum kama na a duniyar wata ko Chana

Ae Ae Ae...

* Kiya Wahi Jo Mann Ko Bhaya, Par Kisi Ka Kabhi Bhi Dil Na Dukhaya

Ina yin abinda Zuciya ta take so ne kawai, amma bana Baqantawa kowa Zuciyar sa

* Pawan Putra Hanuman Ji Ki, Bhakti Mein Hoon Leen Main

Na Riga na nutse a cikin bautar ubangiji Hanuman

* Baatein Na Karta Badi Badi, Koi Na Maaru Tadi Tadi

Ni bana Kuri haka bana karya

* Main Apni Masti Mein Hi Mast Hoon, Duniya Dekhe Khadi Khadi

Kawai ina Shakatawa ne a rayuwa ta kuma saboda na burge shi yasa kowa ke kallo (na)

* Rehta Hoon Main Bas Bajrangbali Ji Ki Hi Dhun Mein Hi Sadaa

A koda yaushe nakan kasance cikin matukar dukufa wajen bautar ubangiji Hanuman

* Dil Bada Rakhte Hain Jaise Hanuman Ji Ki Ho Gadaa

Ina da babbar Zuciya kamar Makamin ubangiji Hanuman

* Jaise Hanuman Ji Ke Seene Mein, Tum Ko Siapati Ram Milenge

Kamar yadda kuka gano Ubangiji Ram da Abar Bauta Sita a cikin zuciyar ubangiji Hanuman

* Seena Dekh Ke Dekho Mera Tumko Hanuman Milenge

Nima Haka zaku samu Ubangiji Hanuman a cikin tawa (Zuciyar)

* Phir Bhaiya…

Don haka dan uwa...

* Ae Le Le, Ae Le, Ae Le, Ae Le Le, Le Le Re (x2)

Karbi! Karbi!! Karbi!!! Karbi!!!!

Ae Le Le, Ae Le, Ae Le, Ae Le Le, Ae Le, Ek Do Teen… Chabai Ki

Karbi! Karbi!! Karbi!!! Karbi!!!! Daya, Biyu, Uku bayan cin ganyen bauta

Ae Le Le, Ae Le, Ae Le, Ae Le Le, Le Le Re

Karbi! Karbi!! Karbi!!! Karbi!!!!

* Haule Naahi Zor Se Bolo

Bafa a hankali ba, da Karfi

* Ae Le Le, Ae Le, Ae Le, Ae Le Le, Le Le Re (x2)

Karbi! Karbi!! Karbi!!! Karbi!!!!

* Apna Paraya Jo Mile Jhapki Le Le Re

Duk Wanda ka hadu da shi, Sananne ko bako, kawai ka Rungume shi/ta

* Ae Le Le, Ae Le, Ae Le, Ae Le Le, Le Le Re (x4)

Karbi! Karbi!! Karbi!!! Karbi!!!!

* Masti Ki Tanki Mein Tanik Dupki Le Le Re

Dan yi tsome mana a cikin wannan ruwan me cike da Murna

* Ae Le Le, Ae Le, Ae Le, Ae Le Le, Le Le Re (x4)

Karbi! Karbi!! Karbi!!! Karbi!!!!

* Chal Beta Selfie Le Le Re

ZO Maza Mu Dauki Selfie

* Jai Jai Bajrangbali, Tod De Dushman Ki Nali (x2)

Jinjina ga ubangiji Hanuman! (Mai) Tsinka Jijiyar Makiya (x2)

* Chal Beta Selfie Le Le Re

ZO Maza Mu Dauki Selfie

* Phonva Pe Selfie Le Le Re…

ZO mu Dauki selfie a Waya

©
Haiman Khan Raees
@HaimanRaees
08185819176
Infohaiman999@gmail.com

Post a Comment (0)