QANWATA TA QARA YIN AURE ALHALIN TANA DA CIKIN TSOHON MIJIN

QANWATA TA QARA YIN AURE ALHALIN TANA DA CIKIN TSOHON MIJIN

        DAGA ZAUREN
📕 HISNUL-MUSLIM 📕

           TAMBAYA
Malam inada tambaya kanwatane takeda ciki kuma cikin akwance yake sai miji yasaketa tana gama idda sai tayi aure sabida batasan da cikinba Amman cikin yakai wata takwas saidai bai fitoba akwance yake wani lokaci takanji motsi saitace ciyone acikinta sabida batasan cikiba auren farine kuma kwanciyar aure yashiga tsakaninta da Wanda taseke auradin shima baiga cikiba bayan wata daya dayin aure sai ga haifuwa yazo mata agidan mijin sai aka maidata gida antanbayi malamai sunce indai batasan da cikinba kuma shima baisanda shiba to za asake
   Daura auren wasu sunce ba aure atsakaninsu har abada to me ye gaskiya ❓

            AMSA
Gaskiyar magana shine zasu sakeyin aure kuma abinda suka aikata basuda laifi kokadan mutukar bisaga rashin sani sukayi
      Annabi s,a,w yana cewa "andaukewa Al'ummata duk abinda suka aikata bisaga kuskure ko mantuwa kokuma abinda akayi musu dole suka aikata"

Abinda ake nufi duk abinda ka aikata bisaga rashin sani wannan ba akamaka dashi al ummar annabi muhmd saw sune kawai suka samu wannan gata
       Kuma shine yarokar mana gashinan akarshan suratul baqara ina nufin karshan amanar rasulu zakuga Yana cewa "ya ubangiji karka kamamu bisaga dukkan abinda muka aikata bisaga mantuwa ko kuskure" kuma wannan addu,ar da kur,ani yabamu labari ahadisin bukari annabi yana cewa "hakika an amsa
      Idan akace bazasu sake aure ba to kaga anyi musu hukunci bisaga abinda suka aikata cikin kuskure darashin sani to shin sukenan basa cikin al'ummar annabi muhmmad s,a,w
Zasuyi aure bawani matsala aciki Allah shine masani

JUNAIDU BALA ABDULLAHI
Abu salma

Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim   suyiwa daya daga cikin wadannan  number  magana ta whatsApp+2348065523065
+2348162067271
    Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
+2347065588557
سبانك اللهم وبحمدك، اشهد ان لا اله الا انت استغفرك واتوب اليك، 
Kuna iya samun mu ta  facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none

Post a Comment (0)