Slm
KALAMAN SRK ACIKIN FILM DIN MOHABBATEIN DAGA BAKIN MUSBAHU MUSKHAN HOTORO.
EK LADKI THI HI DEEWANI SI: Wata Yarinya Mai Haukan Soyayya. EK LADKE PE VOH MARTI THI: Da Ta Mace A kan Son Wani Yaro. NAZRE JUKHA KE SHARMA KE: Ta Sun Kuyar Da Idanu Tana jin kunya. GALIYO SE GUZAR TI THI: Tana bi Lungu Lungu. CHORI CHORI CHUPKE CHUPKE: A Sace a sace kuma a 6oye a 6oye. CHITTIYA LIKHA KARTI THI: Tana ta rubuta wasiqa: KUCH KEHNA THA SHAYAD USKO: Wataqil akwai abinda take son gaya masa. JAANE KISSE DARTI THI; Baa san wa take jin tsoro ba. JAB BHI MILTI THI MUJHSE; Duk Sanda ta hadu dani. MUJHSE PHOOCHA KARTI THI: Tana yawan tambayata. PYAR KAISE HOTA HAI: Yaya soyayya take. YEH PYAR KAISE HOTA HAI: Wannan soyayyar yaya take ne?; AUR MAIN SIRF YAHI KEHEY PATA THA: Ni kuma abinda na sani kawai shine. (AANKHEN KHOLI HO YAA HO BAND)😊
BY MUSKHAN HOTORO.