*MAI HAILA ZA TA IYA TABA IZU GOMA ?*
*Tambaya?*
Assalamu Alaikum, Malam. Wai gaskia ne mace mai haila (period) zata iya rike Alqur'ani izu gima?
*Amsa:*
Wa alaikum assalam,
Abin da yafi zama daidai Shi ne: kar mai haila ta taba ko da wani bangare ne na Alqur'ani , saboda hadisin Amru Bn Hazm, wanda wasu malaman hadisin suka inganta, Inda Annabi S.a.w. Yake cewa: (Kar Wanda ya taba Alqur'ani sai mai tsarki) .
Amma ya halatta ta karanta ta hanyar kallo, saboda duk hadisan da suka hana mai haila karatun Alqur'ani ba su inganta ba.
Allah ne mafi sani
*Amswa*
*Dr Jamilu yusuf Zarewa*
04/01/2017