ASHE DANGOTE DAN UWANMU NE

ASHE DANGOTE DAN UWANMU NE!! Yau Da Safe Ina Taya Babamu Tattara Daki Ina Harhadamai Takardu Ina Ware Marar Amfani, Sai Naci Karoda Wata Takarda Na Asalin Tarihinmu Tun Iyaye Da Kakanni Anan Naka Ashe Kawar Kishiyar Kakar Babanmu Wanda Tai Aure A Kauyen Had'eja Ta Haifi Yara Uku Maza Biyu Mace Daya Yayinda Macen Ta Auri Wani Basaukwace Suka Haifi Yaya Tara Maza Biyar Mata Hudu, Inda Daya Daga Cikin Yaya Mazan Mai Sunna faruqYa Auri Wata Ba Fulatana Suka Haifi Yaya Biyu, Daya Ya Rasu, Dayar Kuma Ya Rayu Inda Shikuma Ya Haifi Kakansu Dangote Shikuma Kakan Ya Haifi Mahaifin Dangote Inda Kuma Shikuma Mahaifin Ya Auri Ba Katsina Ya Haifi Dangote. Bari In Hada Kayana Inje Wajanshi, Ya Kamata Yaga Takardar Nan.Ai Zumunci Tsakanin Yanuwa Nada Kyau. Kungama Sai A Auraman 'Danshi Kaga Anyi Tuwona Maina Kenan. Idan Da Mai Sako Ko Mai Neman Temako Yai Magana Dan Yanzu Na Zama Hajiya!!!

Post a Comment (0)