UWA KO BUDURWA?

〰〰 UWA KO BUDURWA 〰〰 Wani saurayi ne bai da lafiya aka kai shi wjn mai magani, mai maganin nan yace ae ba zai warke ba sai ya shiga waccen wutar tare da wani, sai aka ce wa mamanshi su shiga tare sai taki ana gayawa budurwarshi tana zuwa kawae sai ta kama hannunsa suka shiga cikin wutar Ashe wutar tsafi ce sai ya warke Ranar suna tadi d wannan budurwa sai g maciji saurayi y dau dutse zai jefe shi sai yace inka jepe ni mamanka zata mutu' inka fasa kuma budurwarka zata mutu 🙉 in kai ne yaza kai' in kece budurwar mezaki yi?? 🙉 ka/ki tura izuwa wani group domin jin ta bakinsu.

Post a Comment (0)