Wata mata ce ta hana ɗiyarta hawa bishiyar gwaibar dake cikin gidansu don kada yaran maƙobtansu da suke zuwa wa7a su riƙa kallon bantenta. Wata ran, bayan mahaifiyar yarinyar ta tafi kasuwa sai yarinyar ta hau bishiyar gwaibar ta daɗe sosai akanta. Koda mahaifiyarta ta dawo gida sai yarinyar tace: mama yau nahau kan bishir kuma duk yaran maƙwabtan mu sun shigo gidan amma babu wanda ya samu damar kallon bante na. Sai mahaifiyarta tace: to yaya kika yi? Yarinyar tace: ai da zan hau kawai sai na cire banten na ɓoye!!!