Aikin Gwamnati

AIKIN GWAMNATI
Babbar magana wata Bafulanata che shekara da shekaru Tana saida Fura a wata ministry kawai sai akaga lokachi daya ta chanza kullun sabuwar Atamfa da Lace take sawa. Mutane sukayita mamaki Masu wasa da ita sai suka tambayata Hajo Wai a Inna kike samun kuddi haka kullun Sabon dinki? Sai tache ai mijintane ke siya mata. Tun lokachin da ya samu aikin Gwamnati. Mutane sukayi mata Murna suka sake tambaya wane irin aikine yasamu haka Mai Albashi da yawa? Buda bakinta sai tache nidai yashe mani Kidilafin yakeyi (kidnapping)
Daga Haiman Raees

Post a Comment (0)