(1) ban haushi sai malamin chemistry.
(2) son iyawa said malamin computer.
(3) yawan note sai malamin English.
(4) ga cuta ga fadin gaskiya sai malamin biology.
(5) ga aiki ga surutu 75℅ daga cikin student Basa ganewa sai malamin maths.
(6) rashin sonzuwa aji kuma ga ka,ida said malamin Islamic studies.
(7) zuwa aji a zauna akama surutu said malamin hausa .
(8) tarihin Nigeria da nuna shi kamar wani shegene sai a gwamnati sai malamin government.
(9) rawar kai ga ban haushi said malamin ecomics.
(10) kaci period dinka kacitawani ga dukan student sai malamin physics.
(11) korar student daga aji gayin note ba explanation sai malamin history.
(12) yawan fita excursion da rashin son aiki sai malamin agric science.
(13) iya zana map ajikin allo ga yiwa student fara.a sai malamin geography.
(14) shish shigi rashin mutunci da son kudi sai exam officer.
(15)son labari tsegumi da gani ba kyalewa sai Wanda ya karanta wannan labari. P\z share to your friends by UBA sili