Tofa Anzo wajen

😜😜😜😜😜😜🤣🤣

Wani ne yana da budurwa sunanta Aisha sai matar shi ta goge number ta ta rubuta nata a wayan sai tayi reques din katin Mtn na 5k sai yafita da sauri ya tura mata yaji shiru bata yi mishi maganar taga kati ba sai ya tura mata tex sai tayi mishi reply call me pls sai ya fita waje ya kira shine yaji muryar matar shi gashi a waje tun jiya ya kasa shiga gidan ga sanyi shine yake neman shawara🤣🤣🤣

Post a Comment (0)