ABIN DA AKE NUFI DA KALMAR KIWO

🌙⭐ *MUSLIM LADIES WW* ⭐🌙



*ABUNDA AKE NUFI DA KALMAR ~KIWO~*


   _Ma'anar Kalmar *KIWO* shi ne *TARBIYYA*_


  *ABUN LURA ACIKIN HADITH*


  _Dukkanin wani wanda Allah ya dd'ora masa nauyi lallai ne akansa ya sauke hakkin Allah a kansakansa_

  _*DUKKANINKU MASU KIWO NE*:-Abun nufi anan shi ne dukkaninku masumasu tarbiyyane,wannan nau'in tarbiyyan ba iya kacin mutanen gida Allah ya d'orawa tarbiyya ba,har ni da ku wajibi ne mu bada gudun nawa gurin Gina al'ummar da muke zaunezaune a society d'aya,sai dai yanzun hakan baya samuwa daga wasu al'ummar sun if ganewa zagin mutum in da yayi ba dai² ba dama da d'orashi akan hanyar tsira...sai dai kada ku manta Allah zai akàñ wannan hakkin da muka k'asa saukewa._

_*SHUGABA MAI KIWO NE*:-Dukkanin wani shugaba maikiwo ne,shugabbani suna da yawa ya had'a tun daga kan *Sarki,shugaban k'asa,gwamna,y'an majalisu,hakimai,masu unguwanni,dagatai d.s,lallai ne mu talawa amana me a gare su,idan basu sauke nauyin da Allah ya d'ora musu ba,mu bai kamata my dinga zaginsu ba,duba da hadisi da annabi (s.a.w) yace"kada a zagi shugaba" muyi musu addu'a la'alla hakan zai sa su shiryu, zaginsuba domin kuwa muna fesa musu guba ne.._

_*NAMIJI MAI KIWO NE*:-Dukkanin wani miji hakkine akansa ya sauke duk wani nayi na iyalinsa a kansa ya tsaya ya kula da tarbiyyar gidansa,haka ya dunga kula tare da sa Ido kan mu'amalar da iyalinsa ke yi da sauran al'umma da wa suke mu'ala ya cancanta ko a'a..._




*~SHDG~*
_(SMASHER,HUBBEEY,DIDEEYLOV & GENTLE)_





🌙⭐ *RAMADHAN MUKARRAM* ⭐🌙


Post a Comment (0)