Ƴar Bautar Ƙasa 27


*👩🏻‍💼Y'AR BAUTAR K'ASA*



Zahra Muhammad Mahmud


DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION


*Idan kinsan zaki zageni akan wannan littafin,to kidena karantawa,daga page 26,dan ba abinda zaginki zema surbajo,hasalima inkin zageni akan wani kika ɗora,dan ba daran da jemage be ganiba,karkice zaki fake da cewa gyara zakimin dan kunruga dakun gama gyara surbajo tun a ummu aymana,dan haka ki riƙe gyaranki,gyara inba na Allah ba surbajo bata sonshi bata karɓarshi,kowa ya iya allonsa ya wanke*

*27*


A tare suka shiga ɗakin shigarsu keda wuya aka ɗauke wuta,asakamakon hadarin daya haɗu tun ɗazu.

Najeeb acikin duhun yafara lalubenta amman be kamata ba,salma ko nacan tsakiyar gado azaune tana masa dariya a hankali.

Wata tsawa aka saki wacce ta razana salma,ƙara ta saki,gamida rikitowa daga kan gadon,tana neman najeeb.

Ayko cikin saa suka haɗu,rungumeshi tayi jikinta na rawa,tana kuka sabida salma babu abinda yake firgitata irin tsawa.

Alaramma ɗan I don't care kuwa,jin salma ajikinshi,se da haddasa mishi jin shocking.

Ya rasa meke damunshi,inde yajita ajikinshi se yaji gabanshi yatashi,tsintar kanshi yayi da rungumeta da kyau ajikin shi,itako bata dena kuka ba sabida baa dena yin tsawar ba.

Haskene ya gauraye dakin sakamakon generator da aka kunna,se kuma ruwa ya tsuge kamar da bakin kwarya,ƙara shigewa jikinshi salma tayi.

Jansu yayi zuwa kan gado nan ma bata sakeshiba,sabida gabaɗaya tagama firgicewa,janta yayi ya kwantar da ita akan gadon,yana shirin miƙewa ta janyoshi da ƙarfi yadawo,yamata runfa da faffaɗan ƙirjinshi.

Lafewa salma tayi a kasan ƙirjin nashi,shiko doctor yadda yaga tana zufa ne abun yabashi mamaki,dan haka ɗagota yayi yamiƙa hannu ƙasan bayan ta ya zuge zip ɗin rigar jikinta,ahankali ya zare rigar.

Hasbunallahu wani imal wakil,

Idon doctor idon boobs ɗin salma,wainda suke acike fam fam,suna kallanshi,farare dasu,asakamakon rashin saka bra da tayi,dan dama bata fiye sawa ba.

👀 doctor ya zuba musu,tunda yake be taɓa ganin boobs irin na salma ba,to dama a ina ze gansu,hannunshi yaji yanaso ya taɓa,amman yanajin nauyin yin hakan,ita ko salma tunda yacire mata rigar,shaawarta ta motsa,dan dama ita tana da ƙarfin shaawa,so take ko wasane doctor yayi da ita amman ina shi gabin bemasan me take nufi ba,ganin haka ne yasa salma amfani da kissa irin ta mata.

kuka tasake sawa tana gaggantsarewa,harda ƴar zabura takeyi,aruɗe najeeb yake tambayarta dalili,amman takasa magana se nuna mishi take daidai boobs ɗinta tana kuka,da sauri najeeb yasa hannunshi akansu,domin duba abinda ke faruwa.

Sede saukar hannunshi akansu yasa yamanta me yaje yi gurin,tsintar kanshi yayi da murzasu sannu a hankali.

wani numfashi salma tafara saukewa wanda at the same time irinshi doctor ke saukewa.

Ƙara shigewa jikinshi takeyi,dan sosai takejin daɗin murza boobs din dayake yi,sabida rabonta da amata hakan,tun Alhaji adamu,dan kabeer be taɓa yimata ba.

Najeeb fa baa magana seda suka ɗauki lokaci me tsayi ahaka,salma duk tagama releasing,se lokacin najeeb ya lura da abinda yakeyi,azabure yamiƙe tsaye,yana kame kame yama rasa me zeyi,wai shi dayazo yayi hukunci shine ya ɓuge da murza boobs,taya haka ta faru.

Kallo yabi salma dashi wacce ke kwance tana juyi akan gadon kamar tarwaɗa.

Da sauri ya ɗauke idonshi daga dubanta asakamakon zillon da hajiya babba tafara yi acikin wandonshi.

"wanne iskancine yasa kika cire riga?"cewar najeeb cikin fushi.

Dariya salma ta kwashe da ita sannan ta sakko akan gadon tana ƙara girgiza boobs ɗin tace.

"Ay ni yadace inmaka wannan tambayar,wanne iskancine yasa kaciremin riga?"ta ƙarasa maganar tana dariya.

Shuru najeeb yayi dan se yanzu yatuno shi yacire rigar,amman se yafara bori. Kunya da cewa.

"kede akwai jarababbiya wlh,ubanme zanyi da jikin naki da har zan cire miki riga,?second hand din?"

Murmushi salma tayi ta tako zuwa gabanshi,duba takai kasan wandonshi,dariya tayi,sannan tace.

"Ay jarababbiya se jarababbe,saura kuma ay dole se saura,ni banason wani dogon turanci kawai kaje kayi wankan tsarki Alhaji"

Rai aɓace najeeb ya ɗago yana kallonta yace.

"ubanme zesa inyi wankan tsarki,?"

Ba kunya salma ta tsafko ƙasan wandon tana dariya tace.

"wannan zaka wanke"

A ruɗe najeeb yakai dubansa gurin,ajiƙe yake sannan gashi a miƙe suk da wanduna biyu ne ajikinshi hakan be hana agani ba.

wata kunyace ta kamashi,da gudu yafice daga ɗakin yanufi nashi.

itako salma kwashewa tayi da dariya ta faɗa kan gado,wayarta ta jawo,ta kira feefee,ba jimawa ta ɗaga.

"amarya da kiran waya ƙarfe goma na dare?"cewar feefee tana dariya.

dariya salma tayi,sannan takwashe yadda sukayi da najeeb ta faɗa mata.

"Ay dama na faɗa miki,kicire kunya,tunda kallon karuwa yake miki to kinuna masa karuwancin acikin gidanshi,karki sake ki ɗaga masa ƙafa,duk abinda ze rikita mishi tunani shi zaki dungayi,wlh,ko yana da dangantaka da firauna dan taurin kai,se ya sakko,kuma bashi kaɗai bama,wannan matar baban nashi naga se wani cika take tana batsewa wlh karki kuskura kibarta taci kasuwarta akanki,dan ba zamanta kikeyiba,danna lura akwai makirci atattare da ita,kuma yanzu ki tashi kiyi wanka,ki ɗauki wankan sikari,kibishi ɗakin nashi,ki goge masa lissafi"

Dariya salma tayi sannan tace.

"Feefee wai dama kinsan wainnan abubuwan amman muna nysc baki taɓa koyamin ba?"


"salma kenan,ay nawuce da saninki,naƙi koya mikine alokacin danna lura kanki na hayaƙi,amman yanzu tunda kinshiga daga ciki kullum in aka koyomun,zan koya miki"

"Au koya miki akeyi?don Allah wa ke koyar dake,sirrin rikita oga?"

"hhhh ay anbarki abaya,kinmanta group ɗin surbajo,da novels dinta,koda yake naga kinfi shekara uku da fita agroups ɗin nata shiyasa baki sani ba,amman ay surbajo tayi arayuwa wlh"

Dariya salma tayi gami da cewa.

"Allah ya shiryeki feefee,naga lokacin bakiyi aureba amman shine kika baza kunne kina koyon abun masu aure,bakya gudun ki lalace"

"salma kenan,ay lalatacce haifarsa akeyi,tun usuli,yanzu ke alokacin ay baki karantawa,amman wacce irin tsiyace baki tsulaba,ni kuma danake karantawa,adanasu nayi zuwa gidan mijina sannan nafara amfani dasu,wanda kema gashinan sunmiki rana,dan haka,nide novels din surbajo se godiya wlh zan tura number ki asaki a group din,danni ba kullum zan koya miki ba"


hakade suka ɗan taɓa hira sukayi sallama,wanka salma tashiga,tana fitowa ta haɗe,acikin wata arniyar marroon ɗin rigar bacci wacce gaba ɗayanta net ce,panta kawai tasa,tafeshe jikinta da turaruka,tanufi ɗakin najeeb.

muje zuwa.

Banason comments da thanks,adunga sharhi,dan musami ƙwarin guiwar ɗorawa daga inda muka tsaya.


surbajo for life.

Post a Comment (0)